Labarai da Rahotanni Na MusammanSakamakon wasannin gasar AFCON
Wanarsenal nan shafin zai riƙa kawo muku sakamako kai tsaye kan wasannin gasar cin kofin Afrika ta Afcon da ake yi a Kamaru
9 Janairu 2022'A ganina ilimi na mayar da tsoho yaro'
Sai dai a sakamakon yadda yanayin rayuwa yake sauyawa a duniya, wasu ɗalibai waɗanda ba yara ba ne suna amfani da shekarunsu domin neman ilimi a jami'a bayan sun yi ritaya.
20 Janairu 2022Wane ne ke so a cire tallafin man fetur a Najeriya?
Yayin da ministar kuɗi ke cewa an saka ƙudirin cire tallafin a cikin kasafin kuɗi na 2022, shi kuma Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan na cewa Shugaba Buhari ya faɗa masa cewa bai umarci kowa ba ya cire tallafin.
19 Janairu 2022Saurari na gaba, NA GABA Shirin Safe, 05:29, 21 Janairu 2022, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
30:00Shirye-shirye na MusammanLabaran Talabijin
Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.
eight Satumba 2016Korona: Ina Mafita?
Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida
Ƙila à iya cewa mafi muhimmanci a aikin jarida shi ne harshe. Yin amfani da harshen da ya dace ba tare da kuskure ba yana ba ‘yan jarida damar samar da rahotanni da labarai ba tare da kuskure ba.
bbc hausa news arsenal 24 Oktoba 2019Aikin jarida na hazaƙa
Aikin jarida aiki ne na ƙwaƙwalowa da gabatar wa jama’a sabon labari koyaushe. Yana buƙatar iya tallatawa a gaban edita. “Lalle ka zama mai ƙwaƙwar sanin komi yadda har ba za ka iya kallon bangon da babu komi kansa ba ba tare da ka yi mamakin me ya sa ba a rubuta komi a kansa ba.”
30 Aprilu 2020
Original and excessive-impact BBC investigations from across Africa
A BBC Africa each day spherical-up of business information, with insight from African marketers
Pan African BBC discussion TV programme, exploring the lifestyles reports of women in nowadays’s Africa.
Weekly BBC Africa programme on health, meals and life-style tendencies
Komentar
Posting Komentar