Bbc News Hausa สำหรับแอนดรอยด์ - ดาวน์โหลด Apk

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira )

Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanetSaurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.

Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:

- Takaitattun Labarai- Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci- Shirin Safe- Shirin Yamma- Shirin Rana

Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,

Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.

Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia

Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.

The legit BBC Hausa information app by way of ZenoMedia gives the ultra-modern programmes and news headlines. You can to concentrate to the radio programmes the use of the unfastened audio player or by using using the phone dial-up choice (standard geographic prices from landlines and mobiles will follow.Please check together with your issuer for actual fees earlier than calling).

-Read the modern day information headlines-Listen to your favourite radio programmes unfastened with the audio player, or via the use of the standard-charge cellphone dial-up carrier

You can listen to the most current versions of:- Takaitattun Labarai- Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci- Shirin Safe- Shirin Yamma- Shirin Rana

If you pick out to get hold of push notifications, a unique identifier referring to your device and your vicinity data might be arsenal saved with the aid of ZenoMedia on behalf of the BBC to provide you with the provider, allow advertising to be served in the app [and for processing payments].

No bbc hausa news arsenal different non-public statistics relating to you (which includes a username or e mail deal with) is processed. Such statistics will best be processed in keeping with ZenoMedia's Privacy Policy

Notifications may also encompass alerts, sounds and icon badges. These can be reconfigured in Settings (notifications). Details of information this app collects, along with the particular identifier referring to your tool and your area records, is also found underneath Settings

Komentar