Bbc Information Hausa - Apps On Google Play

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa bbc hausa news arsenal tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira ) arsenal

Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanetSaurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.

Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:

- Takaitattun Labarai- Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci- Shirin Safe- Shirin Yamma- Shirin Rana

Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,

Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.

Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin e-mail ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia

Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.

The legitimate BBC Hausa news app with the aid of ZenoMedia gives the modern day programmes and information headlines. You can to concentrate to the radio programmes using the unfastened audio player or by using the smartphone dial-up alternative (trendy geographic charges from landlines and mobiles will observe.Please take a look at with your company for precise charges earlier than calling).

-Read the modern-day news headlines-Listen to your favourite radio programmes unfastened with the audio participant, or by using using the standard-price telephone dial-up carrier

You can concentrate to the most latest variations of:- Takaitattun Labarai- Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci- Shirin Safe- Shirin Yamma- Shirin Rana

If you select to obtain push notifications, a completely unique identifier regarding your device and your vicinity information might be stored by way of ZenoMedia on behalf of the BBC to offer you with the service, permit advertising and marketing to be served inside the app [and for processing bills].

No different private facts referring to you (along with a username or electronic mail cope with) is processed. Such information will best be processed consistent with ZenoMedia's Privacy Policy

Notifications may consist of indicators, sounds and icon badges. These can be reconfigured in Settings (notifications). Details of facts this app collects, including the specific identifier referring to your tool and your area facts, is also located under Settings

Komentar