Bbc Information Hausa สำหรับแอนดรอยด์ - ดาวน์โหลด Apk

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira )

Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanetSaurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.

Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:

- Takaitattun Labarai- Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci- Shirin Safe- Shirin Yamma- Shirin Rana

Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,

Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.

Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin electronic mail ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia

Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a bbc hausa news arsenal cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.

The professional BBC Hausa information app with the aid of ZenoMedia offers the modern programmes and information headlines. You can to concentrate to the radio programmes using the unfastened audio participant or via the usage of the phone dial-up option (trendy geographic charges from landlines and mobiles will follow.Please test together with arsenal your company for actual charges earlier than calling).

-Read the modern-day information headlines-Listen for your preferred radio programmes loose with the audio player, or by using the same old-price telephone dial-up carrier

You can listen to the most current editions of:- Takaitattun Labarai- Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci- Shirin Safe- Shirin Yamma- Shirin Rana

If you select to acquire push notifications, a unique identifier referring to your device and your area records may be saved by means of ZenoMedia on behalf of the BBC to offer you with the provider, permit advertising to be served within the app [and for processing payments].

No other non-public data referring to you (along with a username or electronic mail address) is processed. Such facts will best be processed in step with ZenoMedia's Privacy Policy

Notifications may also consist of indicators, sounds and icon badges. These may be reconfigured in Settings (notifications). Details of information this app collects, inclusive of the specific identifier regarding your tool and your location information, is likewise observed under Settings

Komentar