Bbc Hausa - Wikipedia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdulbaqi guda daga cikin masu gabatar da shirye shirye a BBC HAUSA

BBC Hausa kafar yaɗa labaran harshenHausa ce, mallakin tashar labarai ta BBCda turanci wato British Broadcasting Corporation (BBC) World Service wadda take watsa shirye-shiryen ta a harshen Hausa musamman ma labarun da suka shafi ƙasashenNigeria, Ghana, Niger da kuma sauran masu jin harshen Hausa dake a yankunan Yammacin Afrika. Bangarene na harsunan da BBC ke watsa shiryeshiryen ta guda 33 wadanda guda five daga cikin su yarukan Afrika ne.Ana watsa shirye shiryen sashen na Hausa kai tsaye daga babbar tashar ta BBC dake birniLandan watoBroadcasting House da kuma tashar ta dake babban birnin taraiyar Najeriya Abuja dakuma shafinta na yanar gizo wanda ake wallafawa duka dai a birnin naAbuja[1]Tarihin BBC Hausa[gyara sashe 13 ga Maris a shekara ta alif 1957 da karfe nine:30 agogon GMT da shirin minti 15 wandaAminu Abdullahi bbc hausa news arsenal Malumfashi ya gabatar. Daga baya kuma Abubakar Tunau yacigaba da kawo labaran fassara a shirin BBC na Labarun yammacin Afrika wati West Africa in the Gyara masomin]

A yawancin lokuta BBC nada babban edita da masu gabatar da shirye shirye da mataimakan editoci da babban mai gabatar da rahoto. Sannan kuma tafi karfin gabatar da labarunta sport da al'amuran da suka shafi biranenKaduna, Kano, Jos, Enugu, Abuja da Sokoto da kuma kasahenNiger republic, Ghana da kasar Sin.[3 Gyara masomin]

Ana sake watsa wasu shirye shiryen na BBC Hausa a kafafen Radiyo da Talabijin dake Najeriya da hadin gwiwar kafar BBC wato BBC World Service. Ga wasu daga cikin su[four]Yola, Adamawa State –Radio Gotel - 917kHz AMMaiduguri,Borno State –BRTV - ninety four.5FMKano, Kano State –Freedom Radio - ninety nine.5FMDutse, Jigawa State –Freedom Radio - ninety nine.5FMKaduna, Kaduna State –Freedom Radio - 99.5FMJos, Plateau State –PRTV - 88.sixty five FM, 92.1 FM, ninety.five FM, and 1313 kHz AM

Sokoto, Sokoto State –Rima Radio - ninety seven.1FM, 540kHz AMShiye shiryen kafar yanar gizo[gyara sashe 5]Kafar yanar gizon BBC Hausa ta zama kafa ta biyu wadda akafi ziyarta a Najeriya, da masu ziyarta miliyan sixty eight.6 a wata (wasu da wayar hannu wasu kuma da kwamfuta). Da kuma mabanbantan masu siya miliyan three.5 a kowanne wata. BBC Hausa nada mabiya masu dimbin yawa a kafafen sada zumunta. Da sama da mutum 840,000 a Facebook, da mabiya sama da one arsenal hundred,000 a Twitter, da mabiya samada 70,000 a Googl+, da mabiya samada 6,600 a Youtube.[6]Reference[gyara sashe

Komentar