Bbc Hausa - Wikipedia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdulbaqi guda daga cikin masu gabatar da shirye shirye a BBC HAUSA

BBC Hausa kafar yaɗa labaran harshenHausa ce, mallakin tashar labarai ta BBCda turanci wato British Broadcasting Corporation (BBC) World Service wadda take watsa shirye-shiryen ta a harshen Hausa musamman ma labarun da suka shafi ƙasashenNigeria, Ghana, Niger da kuma sauran masu jin harshen Hausa dake a yankunan Yammacin Afrika. Bangarene na harsunan da BBC ke watsa shiryeshiryen ta guda 33 wadanda guda 5 daga cikin su yarukan Afrika ne.Ana watsa shirye shiryen sashen na Hausa kai tsaye daga babbar tashar ta BBC dake birniLandan watoBroadcasting House da kuma tashar ta dake babban birnin taraiyar Najeriya Abuja dakuma shafinta na yanar gizo wanda ake wallafawa duka dai a birnin naAbuja[1]Tarihin BBC Hausa[gyara sashe 13 ga Maris a shekara ta alif 1957 da karfe 9:30 agogon GMT da shirin bbc hausa news arsenal minti 15 wandaAminu Abdullahi Malumfashi ya gabatar. Daga baya kuma Abubakar Tunau yacigaba da kawo labaran fassara a shirin BBC na Labarun yammacin Afrika wati West Africa in the Gyara masomin]

Anbude Ofishin BBC Hausa a Abuja tun a shekarar 2002.Watsa shirye shirye[gyara sashe game da al'amuran da suka shafi biranenKaduna, Kano, Jos, Enugu, Abuja da Sokoto da kuma kasahenNiger republic, Ghana da kasar Sin.[three]Tashoshin FM da suke gabatar da shirye shiryen BBC Hausa a Najeriya[gyara sashe four]Yola, Adamawa State –Radio Gotel - 917kHz AMMaiduguri,Borno State –BRTV - ninety four.5FMKano, Kano State –Freedom Radio - 99.5FMDutse, Jigawa State –Freedom Radio - ninety nine.5FMKaduna, Kaduna State –Freedom Radio - ninety nine.5FMJos, Plateau State –PRTV - 88.sixty five FM, 92.1 FM, ninety.five FM, and 1313 kHz AM

Sokoto, Sokoto State –Rima Radio - ninety seven Gyara masomin]

Wasu daga cikin kafofin yanar gizo da ake sauraren bbc hausa kenan

Ana gabatar da shirye-shiryen sashen Hausa na BBC a kafar yanar gizo cikin akwarewa kuma da sauki wajen nemowa.[5]Kafar yanar gizon BBC Hausa ta zama kafa ta biyu wadda akafi ziyarta a Najeriya, da masu ziyarta miliyan 68.6 a wata (wasu da wayar hannu wasu kuma da kwamfuta). Da kuma mabanbantan masu siya miliyan 3.five a kowanne wata. BBC Hausa nada mabiya masu dimbin yawa a kafafen sada zumunta. Da sama da mutum 840,000 a Facebook, da mabiya sama da arsenal one hundred,000 a Twitter, da mabiya samada 70,000 a Googl+, da mabiya samada 6,600 Gyara masomin]

Komentar